2 Tar 10:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sarki Rehobowam ya yi aiki da shawarar da matasa suka ba shi, ya ce, “Ubana ya tsananta muku fiye da shi, ya hore ku da bulala, amma ni, da kunama zan hore ku.”

2 Tar 10

2 Tar 10:9-17