2 Sar 8:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Duk da haka Ubangiji bai hallaka Yahuza ba, saboda bawansa Dawuda, tun da yake ya alkawarta zai ba shi haske, shi da 'ya'yansa har abada.

2 Sar 8

2 Sar 8:17-27