2 Sar 8:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya bi halin sarakunan Isra'ila, kamar yadda gidan Ahab ya yi, gama ya auri 'yar Ahab. Ya aikata mugun abu a gaban Ubangiji.

2 Sar 8

2 Sar 8:9-28