2 Sar 8:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A shekara ta biyar ta sarautar Yehoram ɗan Ahab Sarkin Isra'ila, Yoram ɗan Yehoshafat Sarkin Yahuza, ya ci sarauta.

2 Sar 8

2 Sar 8:8-24