2 Sar 8:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma kashegari sai Hazayel ya ɗauki bargo, ya tsoma a ruwa, sa'an nan ya rufe fuskar sarki da shi har ya mutu.Sai ya hau gadon sarautarsa.

2 Sar 8

2 Sar 8:8-17