2 Sar 4:38 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Elisha kuwa ya koma Gilgal sa'ad da ake fama da yunwa a ƙasar. Sa'ad da ƙungiyar annabawa suke zaune a gabansa, sai ya ce wa baransa, “Dora babbar tukunya, ka dafa wa annabawan nan fate-fate.”

2 Sar 4

2 Sar 4:37-43