2 Sar 3:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da suka kai sansanin Isra'ilawa, sai Isra'ilawa suka tashi, suka fāɗa musu, har suka gudu. Isra'ilawa kuwa suka bi su, suna ta karkashe su,

2 Sar 3

2 Sar 3:22-27