2 Sar 3:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai suka ce, “Wannan jini ne, hakika sarakunan sun yi yaƙi da juna, sun karkashe juna. Bari mu tafi mu kwashi ganima!”

2 Sar 3

2 Sar 3:17-27