2 Sar 25:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya ƙone Haikalin Ubangiji, da gidan sarki, da dukan gidajen urushalima. Ya ƙone kowane babban gida.

2 Sar 25

2 Sar 25:7-15