2 Sar 25:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A shekara ta goma sha tara ta sarautar Nebukadnezzar Sarkin Babila, a rana ta bakwai ga watan biyar, sai Nebuzaradan, mashawarcin sarki, shugaban sojojinsa kuma, ya shiga Urushalima.

2 Sar 25

2 Sar 25:1-17