2 Sar 24:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yekoniya yana da shekara goma sha takwas sa'ad da ya ci sarauta. Ya yi mulki wata uku a Urushalima. Sunan tsohuwarsa Nehushta 'yar Elnatan, mutumin Urushalima.

2 Sar 24

2 Sar 24:2-12