2 Sar 24:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sarkin Masar kuma bai sāke fitowa daga Masar ba, gama Sarkin Babila ya ƙwace dukan ƙasar da take ta Sarkin Masar, tun daga rafin Masar har zuwa Kogin Yufiretis.

2 Sar 24

2 Sar 24:6-11