2 Sar 24:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Nebukadnezzar, Sarkin Babila, ya naɗa Mattaniya ɗan'uwan tsohon Yekoniya sarki a maimakon Yekoniya sa'an nan ya ba shi suna Zadakiya.

2 Sar 24

2 Sar 24:16-19