2 Sar 24:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sarkin Babila ya kai kamammu Babila, wato jarumawa dubu bakwai (7,000), masu sana'a da maƙera dubu ɗaya (1,000), dukansu ƙarfafa ne, sun isa zuwa yaƙi.

2 Sar 24

2 Sar 24:7-20