2 Sar 23:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya rurrushe ɗakunan karuwai mata da maza da suke a Haikalin Ubangiji, wato wurin da mata suke saƙa labulan gunkiyar.

2 Sar 23

2 Sar 23:1-13