2 Sar 23:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai sarki ya fitar da gunkiyan nan Ashtoret, daga cikin Haikalin Ubangiji a Urushalima, ya kai Kidron, ya ƙone ta a ƙoramar Kidron, ta zama toka, ya kuwa watsar da tokar a makabarta.

2 Sar 23

2 Sar 23:1-15