2 Sar 23:30 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Fādawansa kuwa suka ɗauko gawarsa a karusa daga Magiddo, suka kawo Urushalima, suka binne a kabarinsa.Sai jama'ar ƙasa suka naɗa Yehowahaz ɗan Yosiya sarki a matsayin tsohonsa.

2 Sar 23

2 Sar 23:21-31