2 Sar 23:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya kuma karkashe dukan firistocin matsafai na kan tuddai a bisa bagadan da suke can. Ya ƙone ƙasusuwansu a bisa bagadan. Sa'an nan ya komo Urushalima.

2 Sar 23

2 Sar 23:16-26