2 Sar 22:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Domin haka, ba za ka ga hukuncin da yake zuwa a kan Urushalima ba, za a kai ka cikin kabarinka lafiya.’ ”Mutanen kuwa suka mayar wa sarki Yosiya da wannan magana.

2 Sar 22

2 Sar 22:14-20