2 Sar 20:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ishaya ya ce, “Me suka gani a fādarka?”Hezekiya ya ce, “Sun ga duk abin da yake ciki, ba wani abu kuma daga cikin taskokina da ban nuna musu ba.”

2 Sar 20

2 Sar 20:11-21