2 Sar 20:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai annabi Ishaya ya tafi wurin sarki Hezekiya ya ce masa, “Daga ina ne waɗannan mutane? Me suka ce maka?”Hezekiya ya amsa, ya ce, “Sun zo daga ƙasa mai nisa, wato Babila.”

2 Sar 20

2 Sar 20:6-21