2 Sar 2:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da suka haye, sai Iliya ya ce wa Elisha, “Ka faɗa mini abin da kake so in yi maka kafin a ɗauke ni daga wurinka.”Elisha ya ce, “Bari in sami rabo daga cikin ikonka domin in gaje ka.”

2 Sar 2

2 Sar 2:5-15