2 Sar 19:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da sarki ya ji labari Tirhaka, Sarkin Habasha, ya fito don ya yi yaƙi da shi, sai ya sāke aikar manzanni wurin Hezekiya, ya ce,

2 Sar 19

2 Sar 19:1-10