2 Sar 19:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ku faɗa wa Hezekiya Sarkin Yahuza, kada ya yarda Allahnsa wanda yake dogara gare shi ya yaudare shi da yi masa alkawari, cewa Sarkin Assuriya ba zai ci Urushalima ba.

2 Sar 19

2 Sar 19:1-15