2 Sar 19:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ba ka taɓa ji ba, cewa na ƙaddara wannan tun dā? Abin da yake faruwa yanzu, na shirya shi tun tuni, yadda za ka mai da birane masu garu su zama kufai.

2 Sar 19

2 Sar 19:18-29