2 Sar 19:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ka yi fariya a kan gina rijiyoyi, ka sha ruwan baƙuwar ƙasa, ƙafafun sojojinka kuma sun tattake Kogin Nilu, ya ƙafe.

2 Sar 19

2 Sar 19:19-27