2 Sar 18:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A shekara ta goma sha huɗu ta sarautar sarki Hezekiya, sai Sennakerib, Sarkin Assuriya, ya kawo wa dukan birane masu garu na Yahuza yaƙi, ya kuwa ci su.

2 Sar 18

2 Sar 18:4-14