2 Sar 18:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ba su yi biyayya da muryar Ubangiji Allahnsu ba, amma suka karya alkawarinsa har da dukan abin da Musa bawan Ubangiji ya umarta. Ba su kasa kunne ba, balle su aikata. Domin wannan Samariya ta faɗi.

2 Sar 18

2 Sar 18:3-17