2 Sar 17:36 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma su yi tsoron Ubangiji, wanda ya fisshe su daga ƙasar Masar da iko mai girma da ƙarfi, shi za su yi wa sujada, shi kuma za su miƙa wa hadayu.

2 Sar 17

2 Sar 17:35-41