2 Sar 17:35 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya yi alkawari da 'ya'yan Yakubu, ya kuma umarce su kada su yi wa gumaka sujada ko su durƙusa musu, ko su bauta musu, ko su miƙa musu hadayu.

2 Sar 17

2 Sar 17:28-36