2 Sar 17:33 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Waɗannan mutane su ma suka yi wa Ubangiji sujada, amma kuma suka bauta wa gumakansu ta hanyar da al'umman da aka kwaso su daga cikinsu suke yi.

2 Sar 17

2 Sar 17:29-39