2 Sar 17:32 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Su ma suka yi tsoron Ubangiji, suka sa mutane iri dabam dabam su zama firistocin wuraren tsafinsu na kan tuddai. Firistocin nan suka miƙa hadayu dominsu a ɗakunan tsafinsu na kan tuddai.

2 Sar 17

2 Sar 17:25-41