2 Sar 17:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A farkon zamansu a can, ba su yi tsoron Ubangiji ba saboda haka Ubangiji ya aika da zakoki a cikinsu, suka karkashe waɗansu daga cikinsu.

2 Sar 17

2 Sar 17:18-26