2 Sar 17:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

har lokacin da Ubangiji ya kawar da su daga gabansa kamar yadda ya faɗa ta bakin bayinsa, annabawa. Saboda haka aka fitar da jama'ar Isra'ila daga ƙasarsu zuwa Assuriya har wa yau.

2 Sar 17

2 Sar 17:17-27