2 Sar 17:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Jama'ar Isra'ila suka yi ta aikata dukan zunuban da Yerobowam ya yi, ba su daina aikata su ba.

2 Sar 17

2 Sar 17:20-30