2 Sar 15:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A shekara ta talatin da tara ta sarautar Azariya, Sarkin Yahuza, Menahem ɗan Gadi, ya ci sarautar. Ya yi shekara goma a Samariya.

2 Sar 15

2 Sar 15:13-26