2 Sar 15:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A lokacin nan sai Menahem ya hallaka Tifsa da dukan waɗanda suke cikinta, da karkararta tun daga Tirza, domin ba su karɓe shi ba, saboda haka ya hallaka ta, ya tsattsage dukan matan da suke da juna biyu.

2 Sar 15

2 Sar 15:11-17