2 Sar 15:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Shallum ɗan Yabesh ya ci sarauta a shekara ta talatin da tara ta sarautar Azariya Sarkin Yahuza. Ya yi mulki wata ɗaya a Samariya.

2 Sar 15

2 Sar 15:8-14