2 Sar 15:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wannan shi ne alkawarin da Ubangiji ya yi wa Yehu, cewa 'ya'yansa maza za su zauna a gadon sarautar Isra'ila har tsara ta huɗu. Haka kuwa ya zama.

2 Sar 15

2 Sar 15:11-22