2 Sar 14:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya kafa iyakar Isra'ila daga ƙofar Hamat har zuwa tekun Araba. Wannan kuwa shi ne abin da Ubangiji, Allah na Isra'ila, ya faɗa ta bakin bawansa annabi Yunana, ɗan amittai, daga Gathefer.

2 Sar 14

2 Sar 14:17-29