2 Sar 14:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya aikata mugunta a gaban Ubangiji. Bai rabu da dukan zunuban Yerobowam ɗan Nebat ba, wanda ya sa mutanen Isra'ila su yi zunubi.

2 Sar 14

2 Sar 14:20-29