2 Sar 14:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yehowash ya mutu, aka binne shi a Samariya a makabartar sarakunan Isra'ila, Ɗansa Yerobowam na biyu ya gāji sarautarsa.

2 Sar 14

2 Sar 14:12-17