2 Sar 14:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sauran ayyukan Yehowash da dukan abin da ya yi, da ƙarfinsa, da yadda ya yi yaƙi da Amaziya, Sarkin Yahuza, an rubuta su a littafin tarihin sarakunan Isra'ila.

2 Sar 14

2 Sar 14:7-21