2 Sar 14:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma Amaziya bai ji ba. Sai Yehowash Sarkin Isra'ila ya tafi, ya shiga yaƙi da Amaziya, Sarkin Yahuza a Bet-shemesh ta Yahuza.

2 Sar 14

2 Sar 14:1-14