2 Sar 14:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yanzu kai, Amaziya, ka bugi Edomawa don haka zuciyarka ta kumbura. To ka gode da darajar da ka samu, ka tsaya a gida, gama don me kake tonon rikici da zai jawo maka fāduwa, kai da mutanen Yahuza?”

2 Sar 14

2 Sar 14:3-13