2 Sar 13:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Elisha kuwa ya husata, ya ce, “Da ma ka caka sau biyar ko shida da za ka yi nasara a kan Suriyawa har ka ci su sarai, amma yanzu za ka yi nasara da su sau uku kawai.”

2 Sar 13

2 Sar 13:12-23