2 Sar 13:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan ya ce, “Ka ɗauki kibau.” Shi kuwa ya ɗauka. Sai ya ce wa Sarkin Isra'ila, “Ka caki ƙasa da su.” Sai ya caka har sau uku, sa'an nan ya tsaya.

2 Sar 13

2 Sar 13:14-19