2 Sar 13:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A shekara ta ashirin da uku ta sarautar Yowash ɗan Ahaziya Sarkin Yahuza, Yehowahaz ɗan Yehu ya ci sarautar Isra'ila a Samariya. Ya yi mulki shekara goma sha bakwai.

2 Sar 13

2 Sar 13:1-11