2 Sar 12:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yozakar ɗan Shimeyat, da Yehozabad ɗan Shemer su ne fādawansa da suka kashe shi. Aka binne shi a makabartar kakanninsa cikin birnin Dawuda. Amaziya ɗansa ya gāji sarautarsa.

2 Sar 12

2 Sar 12:17-21