2 Sar 12:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan suka ba da kuɗin da aka ƙirga a hannun waɗanda suke lura da aikin Haikalin Ubangiji, domin su biya masassaƙan katakai, da masu haɗawa da suke aikin Haikalin Ubangiji,

2 Sar 12

2 Sar 12:10-14